Sharhin littafin tahawiyyah
mai bada karatu : Malan Aliyu Muhammad Sadisu
dubawa: Adam Shekarau
nau, i
Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.
- 1
Sharhin littafin tahawiyyah 01
MP3 26.6 MB 2019-05-02
- 2
Sharhin littafin tahawiyyah 02
MP3 21.9 MB 2019-05-02
- 3
Sharhin littafin tahawiyyah 03
MP3 32.2 MB 2019-05-02
- 4
Sharhin littafin tahawiyyah 04
MP3 24.2 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: