Malan yayi bayanine akan hukumcin yin wanka aranar juma a dakuma cewa yin haka mustahabbine ga kowane musulmi kafin yaje juma a dakuma yin ado a ranar, dakuma wasu bayanai akan wankar ranar juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
Yana bayanine akan hukuncinsa da haram cinyin mauludin nabiyyi(s.a.w) da kinyinsa dakum nisantar aiykatashi da bayanin hatsarinda ke cikinsa da masuyinsa dakuma bayanin alakar yan shia da sufaye dakuma kaidin da sukeyiwa musulmai da musulinci da kuma sanin hakikanin sufaye.
Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.
Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi