معلومات المواد باللغة العربية

Salisu Ibrahim - sau tuttuka

yawan maudu ai: 22

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    • Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.